Headlines

An kori karen Joe Biden daga White House saboda yawan cizon mutane

Sai dai ba a san ko za a dawo da karen a nan gaba ba, ko a’a ...

Da takardun wani bakin Ba’amurike Tinubu yake amfani – Lauyan Atiku

Ya ce hatta wasu daga cikin takardun Tinubu sun nuna shi mace ne ...

Fawehinmi ne ya dora ni a hanyar binciken ingancin takardun karatun Tinubu – Atiku

Ya ce shekara 23 ke nan da fara binciken ...

Badakalar takardun karatu: Tsohon minista ya bukaci Tinubu ya ajiye mukaminsa

Ya ce batun takardun ba karamin abin kunya ba ne ga kasa ...

Amarya da mai juna biyu sun mutu a gobarar matatar mai a Ribas

Mutum 18 sun mutu, ciki har da wata mai juna biyu da wata amarya, sun mutu sakamakon gobarar matatar man fetur ba bisa ka’ida ba a Jihar Ribas ...