Maniyyatan Kaduna za su cika kudin kujerar Hajji cikin wata 2
Manniyyatan aikin Hajji daga Jihar Kaduna za su biya kafin alkalamin Naira miliyan 2.5, sannan su biya cikon miliyan biyu kafin karshen watan Disamba ...
Manniyyatan aikin Hajji daga Jihar Kaduna za su biya kafin alkalamin Naira miliyan 2.5, sannan su biya cikon miliyan biyu kafin karshen watan Disamba ...
Majalisa ta amince da ministoci uku da Tinubu ya mika mata sunayensu ...
Majalisar Dattawa ta karbi bakuncin sabbin ministoci uku da Shugaba Bola Tinubu ya nada a zaurenta domin tantancewa ...
Jihar Kano ke da kashi 86 na wadanda suka kamu da cutar Diphtheria mai sarke numfashi ...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusu ya nada sabbin shugabannin wasu hukumomin jihar guda 10 kuma sun fara aiki nan take. ...