Headlines

’Yan bindiga sun sace dalibai mata a Jami’ar Tarayya ta Dutsinma

’Yan bindiga sun sace dalibai mata a Jami’ar Tarayya ta Dutsinma

’Yan bindiga sun sace wasu dalibai mata a dakunan kwanansu a  Jami’ar Tarayya ta DutisnMa da ke Jihar Katsina. ...

An gano karin gawarwakin fasinjojin da kwalekwale ya nutse da su a Neja

An gano karin gawarwakin fasinjojin da kwalekwale ya nutse da su a Neja

Wadanda aka gano gawarwakinsu sun hada da Kabawa biyu da ’yan Jihar Neja ...

’Yan ta’adda sun kashe sojojin Nijar 60

’Yan ta’adda sun kashe sojojin Nijar 60

Hedikwatar tsaron Jamhuriyar Nijar ta yi jana’izar sojojinta akalla 60 da suka rasa rayukansu sanadiyyar harin ta’addanci. ...

’Yan bindiga sun kashe kansila a Katsina

’Yan bindiga sun kashe kansila a Katsina

’Yan bindigar sun kashe Samaila Buhari Mairago a yayin da yake shirin gudanar da aikin sintiri a matsayinsa daya daga cikin jami’an samar da tsa ...

Yadda mace za ta yi amfani da Corset wajen ado

Yadda mace za ta yi amfani da Corset wajen ado

Ana amfani da corset ta yadda ainihin siffarta za ta fito, tare da boye taiba da kuma turo kirjinta tare dai fito da siffar kugunta. ...