Headlines

Dan sakandaren da gwamnati ta ba kwangilar kera jirgi mara matuki

Dan sakandaren da gwamnati ta ba kwangilar kera jirgi mara matuki

Iliyasu Abba Alkasim dan sakandare ne da ya kera jiragen ruwa da na sama har ma da na’urar watsa labarai a Kano. Ya shaida wa Aminiya cewa gwamn ...

Tinubu ya nada wanda zai maye gurbin El-Rufa’i a matsayin minista daga Kaduna

Tinubu ya nada wanda zai maye gurbin El-Rufa’i a matsayin minista daga Kaduna

Tinubu ya bukaci Majalisar ta amince da nadin cikin gaggawa ...

DSS za ta gurfanar da matashiyar da ta yi barazanar dasa wa su Kashim Shettima bom a Kano

DSS za ta gurfanar da matashiyar da ta yi barazanar dasa wa su Kashim Shettima bom a Kano

DSS ta ce da zarar an kammala bincike a kan ta, za a kai ta kotu ...

Ruftawar ginin coci ta kashe fasto a Binuwai

Ruftawar ginin coci ta kashe fasto a Binuwai

Ginin cocin Sunansa ya rufta inda ya kashe daya daga cikin fastocin cocin a Jihar Binuwai ...

’Yan sa-kai sun kai wa rugagen Fulani hari a Sakkwato

’Yan sa-kai sun kai wa rugagen Fulani hari a Sakkwato

’Yan sa-kai sun kai wa rugugen Fulani hari bayan ’yan bindiga sun kashe mutum uku sun sace wasu a Karamar Hukumar Binji ta Jihar Sakkwato ...