Headlines

Sojoji sun yi ruwan wuta a sansanin ’yan ta’adda a Borno

Sojoji sun yi ruwan wuta a sansanin ’yan ta’adda a Borno

Rundunar sojin Najeriya na ci gaba da samun nasarori a baya bayan nan. ...

An gurfanar da tsohuwar Ministar Man Fetur Diezani Alison-Madueke a Birtaniya

An gurfanar da tsohuwar Ministar Man Fetur Diezani Alison-Madueke a Birtaniya

A shekarar 2015 ne aka kama Diezani a birnin Landan, jim kaɗan bayan sauka daga muƙamin minista. ...

Abubuwan da ’yan Najeyiya suka sani game da mulkin Aguiyi Ironsi

Abubuwan da ’yan Najeyiya suka sani game da mulkin Aguiyi Ironsi

Wasu ’yan Najeriya sun bayyana wa Aminiya irin abubuwan da suka sani game tarihin da shugaban mulkin soji na farko a ƙasar, Janar Aguiyi Ironsi. ...

’Yan ƙwadago sun soke tafiya yajin aiki

’Yan ƙwadago sun soke tafiya yajin aiki

Kungiyar Ƙwadago ta shirya shiga yajin aikin sai baba ta gani a gobe Talata. ...

Kotu ta soke nasarar Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa

Kotu ta soke nasarar Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa

Bayanai sun ce biyu daga cikin alkalan uku ne suka soke nasarar Gwamna Abdullahi. ...