Headlines

Shehun malamin likitanci Farfesa Umaru Shehu ya rasu

Shehun malamin likitanci Farfesa Umaru Shehu ya rasu

Malamin malaman aikin likitanci kuma shugaban farko na Sashen ‘Community Medicine’ a Jami’ar ABU, Farfesa Emiritus Umaru Shehu ya ra ...

Gobara ta jikkata mutum 38 a hedikwatar ‘yan sandan Masar

Gobara ta jikkata mutum 38 a hedikwatar ‘yan sandan Masar

Mutum 38 sun jikkata a wata gobara da ta tashi a hedikwatar ’yan sandan kasar da ke yankin Ismailia ...

’Yan tawaye sun kwace sansanin soji na 4 a Mali

’Yan tawaye sun kwace sansanin soji na 4 a Mali

’Yan tawayen Azbinawa a Mali sun yi ikirarin kwace karin sansani na hudu na sojojin kasar bayan musayar wuta a yankin Gao ...

Kotunan gaba ne kawai za su magance shari’u masu karo da juna na Filato —Barista Lawal Ishaq

Kotunan gaba ne kawai za su magance shari’u masu karo da juna na Filato —Barista Lawal Ishaq

Masanin shari’ar ya ce ya ce kotun daukaka kara da Kotun koli ne kadai, za su warware shari’o’in zababbu da ake takaddama a kai a halin yanzu ...

Bayan karin albashi: Shin ƙungiyar ƙwadago za ta janye yajin aiki?

Bayan karin albashi: Shin ƙungiyar ƙwadago za ta janye yajin aiki?

NLC ta ce duk da cewa alkawuran da gwamnati ta yi da kuma matsayar da suka cim-ma, har yanzu ba ta yanke shawara ba game da makomar yajin aikin da suk ...