Headlines

Liverpool ta sayar da wani bangare na hannun jarinta

Liverpool ta sayar da wani bangare na hannun jarinta

Mamallakan Liverpool na son ci gaba da rike mafi rinjayen hannayen jarin. ...

BUA ya rage farashin siminti zuwa N3,500 duk buhu

BUA ya rage farashin siminti zuwa N3,500 duk buhu

BUA ya sauko da farashin buhun siminiti daga N5,000 zuwa N3,500. ...

Gobara ta kashe mutum 13 a gidan rawa a Sfaniya

Gobara ta kashe mutum 13 a gidan rawa a Sfaniya

Ana fargabar sauran ginin gidan rawar da ke tsaye zai iya ruftawa a kowane lokaci. ...

Yajin Aiki: Fadar Shugaban Kasa ta kira ’yan kwadago taron gaggawa

Yajin Aiki: Fadar Shugaban Kasa ta kira ’yan kwadago taron gaggawa

’Yan kwadago sun yi barazanar shiga yajin aikin sai-baba-ta-gani a ranar Talata. ...

Gobarar tankar mai ta yi ajalin mutum 20 a Delta

Gobarar tankar mai ta yi ajalin mutum 20 a Delta

Mazauna sun rika dibar man fetur din da ya rika kwarara bayan kiferwar tankar man. ...