Kotu ta yanke wa miji da mata hukuncin rataya a Jigawa
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Jihar Jigawa ta yanke wa wani miji da mata, da wasu ’yan uwanta biyu — namiji da mace— hukuncin kisa ta hanyar ratay ...
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Jihar Jigawa ta yanke wa wani miji da mata, da wasu ’yan uwanta biyu — namiji da mace— hukuncin kisa ta hanyar ratay ...
Ana zargin cewa wani magidanci a ƙauyen Durbawa da ke Ƙaramar Hukumar Kware ta Jihar Sakkwato ya karya ƙafa da hannun matarsa saboda ta je asibiti ba ...
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji na Jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa ba zai taɓa goyon bayan duk ...
Aƙalla fasinjoji 12 ne da suka haɗa da maza 10, mata biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya auki a kan titin Baimari zuwa Gei ...
An zaɓi Netumbo Nandi-Ndaitwah, a matsayin mace ta farko da ta zama Shugabar Ƙasa a Namibiya. ...