Headlines

An sace kayan babban layin lantarkin Lokoja-Gwagwalada

An sace kayan babban layin lantarkin Lokoja-Gwagwalada

Wuta ta ɗauke gaba ɗaya a babban layin lantarki na Lokoja zuwa Abuja a yayin da injiniyoyin Kamfanin TCN suke ƙoƙarin gyara bayan ɓata-gari sun lalata ...

NAJERIYA A YAU: Dalilan Durƙushewar Ƙananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su

NAJERIYA A YAU: Dalilan Durƙushewar Ƙananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su

A ganinku mene ne dalilan durƙushewar ƙanana da matsakaitan sana’oi a Najeriya. ...

Zanga-zanga ba za ta hana mu rusau a Abuja ba — Wike 

Zanga-zanga ba za ta hana mu rusau a Abuja ba — Wike 

Ministan ya ce babu abin da zai yana gwamnati ci gaba da rusau a Abuja. ...

Lakurawa: Muna buƙatar taimakon Sakkwatawa — Hafsan Sojin Ƙasa

Lakurawa: Muna buƙatar taimakon Sakkwatawa — Hafsan Sojin Ƙasa

Janar Olufemi ya ce da taimakon Sakkwatawa ne kaɗai za su samu nasarar kawar da sabbin ‘yan ta’addan. ...

Lukurawa sun kashe mutum 17 a Kebbi

Lukurawa sun kashe mutum 17 a Kebbi

’Yan bindiga da ake zargin Lukurawa ne sun kashe mutum 17 a wani hari da suka kai a garin Mera da ke Karamar Hukumar Augie a Jihar Kebbi ...