Headlines

Ba gudu ba ja da baya kan fara yajin aiki – ’Yan ƙwadago

Ba gudu ba ja da baya kan fara yajin aiki – ’Yan ƙwadago

Kungiyar ta ce sam ba ta tattauna da gwamnati ba kan batun ...

Yadda ake maganin bakin hammata

Yadda ake maganin bakin hammata

Yawan gumi ko amfani da man cire gashin hammata da yawan kiba da kuma amfani da turare mai karfi a hammata duk suna sa ta yi baki. ...

Ranar samun ’yancin kai: Gwamnatin Najeriya ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Ranar samun ’yancin kai: Gwamnatin Najeriya ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Ranar Lahadi mai zuwa ce dai Najeriya za ta cika shekara 63 da samun ’yancin kai ...

Zaben Kaduna: Kotu ta yi watsi da shaidun PDP

Zaben Kaduna: Kotu ta yi watsi da shaidun PDP

Kotu ta yi watsi da shaidu da kuma hujjojin da Gwamna Uba Sani da Jam’iyyar APC suka gabatar kan karar da PDP ta shigar na kalubalantar nasarar ...

An doke Inter Miami a wasan karshe na kofin US Open ba tare da Messi ba

An doke Inter Miami a wasan karshe na kofin US Open ba tare da Messi ba

Messi wanda Inter Miami ta sayo daga PSG cikin watan Yuli, zuwa yanzu ya zura kwallaye 11 a wasanni 12. ...