Headlines

Gwamnatin Kano ta mayar wa Jami’ar Yusuf Maitama tsohon sunanta

Gwamnatin Kano ta mayar wa Jami’ar Yusuf Maitama tsohon sunanta

Majalisar Zartaswar jihar ce, ta ɗauki wannan matakin bayan wani taro da  Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a ranar Juma’a. ...

Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe

Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe

Dakarun sun daƙile harin tare da hallaka jagoran Boko Haram, Abu Shekau. ...

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga

Wani mai maganin gargajiya, Ismail Usman, ya ɗirka wa kansa harsashi a lokacin da yake gwajin maganin bindiga. Aminiya ta ruwaito cewa, lamarin ya far ...

Babu ja da baya kan sake fasalin tattalin arzikin Najeriya — Tinubu

Babu ja da baya kan sake fasalin tattalin arzikin Najeriya — Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatinsa ta sauya fasalin ɓangaren tattalin arzikin Najeriya, tare da cewa wannan shirin shakka babu za ...

Isra’ila ta soma saɓa yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon

Isra’ila ta soma saɓa yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon

Rahotanni na cewa sojojin Isra’ila sun soma saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da aka yi tsakaninta da Lebanon. Kawo yanzu sojojin sun saɓa yarje ...