Headlines

Za a gina sabuwar matatar man fetur a Gombe

Za a gina sabuwar matatar man fetur a Gombe

Hukumomin da ke kula da albarkatun man fetur a Najeriya sun bai wa kamfanin Process Design and Development Limited lasisin gina sabuwar matatar mai a ...

Van Nistelrooy da Lampard sun samu aikin horaswa a Ingila

Van Nistelrooy da Lampard sun samu aikin horaswa a Ingila

Leicester City ta naɗa Ruud van Nistelrooy a matsayin sabon kocin ƙungiyar. Van Nistelrooy ɗan asalin Netherland zai maye gurbin Steve Cooper, wanda a ...

Dalilin da muka tsare ɗan jarida Fisayo Soyombo — Sojoji

Dalilin da muka tsare ɗan jarida Fisayo Soyombo — Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta yi ƙarin haske kan ɗan Jaridar nan mai binciken ƙwaƙwaf Fisayo Soyombo da ta tsare. Shelkwatar bataliya ta 6 ta rundunar so ...

Kwale-kwale ya kife da fasinjoji 200 a Kogi

Kwale-kwale ya kife da fasinjoji 200 a Kogi

Ana fargabar cewa wani kwale-kwale ɗauke da fasinjoji fiye da 200 ya yi hatsari a tekun Neja da ya ratsa tsakanin ƙauyukan Dambo zuwa Ebuchi a Jihar K ...

An kuɓutar da ’yar shekara 4 daga hannun mai garkuwa da mutane a Kano

An kuɓutar da ’yar shekara 4 daga hannun mai garkuwa da mutane a Kano

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kuɓutar da wata ƙaramar yarinya mai shekara huɗu daga hannun wani mai garkuwa da mutane. Mai magana da ...