Headlines

Jakadan Faransa ya fice daga Nijar zuwa kasarsa

Jakadan Faransa ya fice daga Nijar zuwa kasarsa

Sylvain Itté ya fice daga birnin Yamai da asuba zuwa kasar Chadi inda ya hau jirgi zuwa kasarsa. ...

Matasa 2 sun sace wayoyi 1,000 a Kano

Matasa 2 sun sace wayoyi 1,000 a Kano

’Yan sanda sun cafke wasu mutum biyu kan satar wayoyi kusan dubu daya a kasuwannin wayoyi da ke titin Beirut da kuma Farm Centre a Kano ...

Titin Kano-Abuja zai lalace kafin shekara 7 —Minista

Titin Kano-Abuja zai lalace kafin shekara 7 —Minista

Ministan Ayyuka ya ce titin Kano-Abuja ba shi da inganci, sannan duk wadanda ake ginawa a Najeriya yanzu ba za su shekara bakwai ba su lalace ba ...

Mauludi: Manzon Allah (SAW) shi ne babban abin koyi —Tinubu da Shettima

Mauludi: Manzon Allah (SAW) shi ne babban abin koyi —Tinubu da Shettima

A sakonsu na Maudi, Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashin Shettima sun yi kira ga al’ummar Musulmi su yi koyi da halayyar Manzon Allah (SAW) ...

Gwamnatin Kano za ta yi karar alkalin zaben gwamna kan cin mutuncin Kanawa

Gwamnatin Kano za ta yi karar alkalin zaben gwamna kan cin mutuncin Kanawa

Gwamnatin Kano ta ce zagin masu jar hula cin mutuncin Malam Aminu Kano da Kanawa ne, don haka ba za ta lamunta ba. ...