Headlines

Abbas ya bukaci ’yan kwadago su janye shirin shiga yajin aiki

Abbas ya bukaci ’yan kwadago su janye shirin shiga yajin aiki

NLC ta shirin shiga yajin aikin sai Baba ta gani. ...

Mun gaji da alkawuran yaudara – ’Yan ƙwadago ga Tinubu

Mun gaji da alkawuran yaudara – ’Yan ƙwadago ga Tinubu

Kungiyar ta ce ta gaji da gafara sa, ba ta ga ƙaho ba ...

Kwastoma ta sace yara 2 a shagon mahaifiyarsu a Binuwai

Kwastoma ta sace yara 2 a shagon mahaifiyarsu a Binuwai

Ta fake da neman canji ta yi layar zana da yaran su biyu ...

Darussan da muka koya daga tarihin Tafawa Balewa —’Yan Najeriya

Darussan da muka koya daga tarihin Tafawa Balewa —’Yan Najeriya

Tarihin Fira Ministan Najeriya na farok, Alhaji Abubakar Tafawa Balewa daga bakin ’yan Najeriya da kuma darussan da suka koya daga rayuwarsa ...

EFCC ta tsare masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba 80 a Kwara

EFCC ta tsare masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba 80 a Kwara

Gwamnatin Kwara za ta sa dokar ta-baci kan masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, a yayin da EFCC ta kama mutum 80 kan laifin a jihar ...