Headlines

An kama mata biyu a Indonesia kan zargin taka Alƙur’ani

An kama mata biyu a Indonesia kan zargin taka Alƙur’ani

An taɓa ɗaure tsohon gwamnan Jakarta, Basuki Tjahaja Purnama, kusan shekaru biyu a gidan yari bisa irin wannan tuhuma. ...

Tattaunawar Amurka da Iran ta ci tura kan kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya

Tattaunawar Amurka da Iran ta ci tura kan kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya

Wannan tattaunawa ita ce mafi girma da aka yi ido-da-ido tsakanin jami’an ƙasashen biyu tun bayan juyin juya halin Iran na 1979. ...

’Yan sanda sun bazama farautar makasan basarake a Imo

’Yan sanda sun bazama farautar makasan basarake a Imo

An kashe basaraken ne a ƙauyen Ochia, inda aka kuma ƙone gawarsa, lamarin da ya ƙara tayar da hankali a yankin. ...

Matashi ya sassara matarsa da adda a Kuros Riba

Matashi ya sassara matarsa da adda a Kuros Riba

Matashin ya fara kai mata hari da addar da ya tafi da ita gona, inda ya ci gaba da sara har sai da ta mutu. ...

Gwamnatin Gombe ta kafa hukuma don inganta wutar lantarki a jihar

Gwamnatin Gombe ta kafa hukuma don inganta wutar lantarki a jihar

Gwamnatin ta ce wannan na daga cikin matakan da ta ke ɗauka domin inganta wuta a jihar. ...