Jikar tsohon shugaban Afirka ta Kudu Nelson Mandela ta rasu
Zoleka, jikar jagoran gwagwarmayar samun ’yancin kasar Afirka ta Kudu, Nelson Mandela, ta rasu tana da shekaru 43. ...
Zoleka, jikar jagoran gwagwarmayar samun ’yancin kasar Afirka ta Kudu, Nelson Mandela, ta rasu tana da shekaru 43. ...
Dalibar da aka sace tana ’yar aji biyu ce a matakin difloma a fannin Kimiyyar Dakin Gwaje-gwaje. ...
Dokta Goodluck Ebele Jonathan shi ne shugaban farar hula na farko a tarihin Najeriya da ya fadi zabe yana kan kujerar mulki. ...
Gwamnatin sojin Nijar ta ce tana tsara matakan da kowane bangare zai amince da shi game ficewar sojojin Faransa daga kasar. ...
Ana hasashen zawarcin gasar 2025 zai yi zafi tsakanin Morocco da Algeria wadanda ke zaman doya da manja ...