Headlines

Kofin Afirka: Wace kasa za ta karbi bakuncin gasar 2025

Kofin Afirka: Wace kasa za ta karbi bakuncin gasar 2025

Ana hasashen zawarcin gasar 2025 zai yi zafi tsakanin Morocco da Algeria wadanda ke zaman doya da manja ...

Wata 2 babu Bazoum: Yadda Nijar ta kasance bayan juyin mulki

Wata 2 babu Bazoum: Yadda Nijar ta kasance bayan juyin mulki

Rikita-rikitar da Nijar ta shiga a tsawon wata biyu da sojoji suka kifar da Gwamnatin Mohammed Bazoum ...

Yadda sojoji suka ceto 10 daga cin daliban jami’a da aka sace a Zamfara

Yadda sojoji suka ceto 10 daga cin daliban jami’a da aka sace a Zamfara

Sojoji sun kubutar da 10 daga cikin daliban da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su daga Jami’ar tararyya da ke Gusau a Jihar Zamfara. ...

NAJERIYA A YAU: Wa Ya Kamata Ka Sa A Matsayin Magajinka?

NAJERIYA A YAU: Wa Ya Kamata Ka Sa A Matsayin Magajinka?

Akwai fargabar cin amana, duk da cewa akan yi ne da zimmar cewa wanda aka ayyana shi ne ya fi dacewa kuma zai rike amana ...

An yi wa ’yan jarida fashi suna tsakar daukan rahoto kan yawaitar fashi da makami

An yi wa ’yan jarida fashi suna tsakar daukan rahoto kan yawaitar fashi da makami

Sun kwace musu kudi da wayoyi da kuma kyamarar da suke aiki da ita. ...