Headlines

Tagwaye sun kirkiri rusho mai amfani da ruwa a Kano

Tagwaye sun kirkiri rusho mai amfani da ruwa a Kano

Wasu tagwaye a Jihar Kano sun kirkiri rusho wanda yake amfani da ruwa da fetur yana yin girki na tsawon awanni biyar. Hassan Muhammad Nawad da Usaini ...

Magidanci ya maka dan uwansa a kotu kan abinci

Magidanci ya maka dan uwansa a kotu kan abinci

Wani abu mai kama da almara ne ya faru a garin Dirin Daji a Jihar Kebbi, inda wani mutum ya maka dan uwansa a kotun saboda abinci. ...

Dalilin da gwamnatin soji ta dage zabe a Mali

Dalilin da gwamnatin soji ta dage zabe a Mali

Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula da jam’iyyun adawa sun bayyana rashin jin daɗinsu ...

‘Rashin Albashi Mai Kyau Ke sa Likitoci Kaura daga Najeriya’

‘Rashin Albashi Mai Kyau Ke sa Likitoci Kaura daga Najeriya’

Sama da kashi 70 na wani rukuni na ’ya’yan kungiyar a asibitin Jami’ar ABU ba a biya su albashin watan Agusta ba ...

Kotu ta tabbatar da Sanwo-Olu a matsayin halastaccen Gwamnan Legas

Kotu ta tabbatar da Sanwo-Olu a matsayin halastaccen Gwamnan Legas

Kotun ta yanke hukuncin cewa korafin jam’iyyar PDP da dan takarar Olajide Adediran ba shi da tushe, ...