Headlines

Tsadar kudin rajista ya kusa korar rabin daliban jami’a —ASUU

Tsadar kudin rajista ya kusa korar rabin daliban jami’a —ASUU

Shugaban Kungiyar ASUU ya ce karatu zai gagari rabin daliban jami’a, muddin gwamnati ba ta hana jami’o’in karin kudin rajistar barka ...

An rufe Masallacin Juma’a kan rikicin limanci a Legas

An rufe Masallacin Juma’a kan rikicin limanci a Legas

An ba hamata iska a yayin da ake shirin Sallar Juma’a tsakanin wasu malamai da ke rikicin limanci a Babban Masallacin Epe ...

Gobara ta tashi a Kotun Kolin Najeriya

Gobara ta tashi a Kotun Kolin Najeriya

A safiyar Litinin gobara ta tashi a Kotun Koli ...

A wata 4 Tinubu ya ciwo bashin tiriliyan 1.6 daga Bankin Duniya

A wata 4 Tinubu ya ciwo bashin tiriliyan 1.6 daga Bankin Duniya

Shugaba Tinubu ya ciyo karin bashin Naira biliyan 536 (Dala miliyan 700) da nufin bunkasa bangaren ilimin ’yan mata ...

An yi garkuwa da Kwamishina a Binuwai

An yi garkuwa da Kwamishina a Binuwai

’Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na Jihar Binuwai a gidansa ...