Headlines

Sojoji sun gano masana’antar ƙera bindigogi a Kudancin Kaduna

Sojoji sun gano masana’antar ƙera bindigogi a Kudancin Kaduna

Mun kama wani dillalin makamai da ke hada-hadar bindigogi a Kaduna da Filato. ...

Jamus ta naɗa Julian Nagelsmann kociyan tawagar ƙasar

Jamus ta naɗa Julian Nagelsmann kociyan tawagar ƙasar

Nagelsmann ya kasance bai da aiki tun bayan da Bayern Munich ta sallame shi a watan Maris. ...

Hotuna: Rarara ya yi hatsarin mota

Hotuna: Rarara ya yi hatsarin mota

Shugaban kungiyar ’yan Kannywood na 13X13, Dauda Adamu Abdullahi (Rarara) ya yi hatsarin mota ...

Dalibai 35 ’yan ta’adda suka sace a Jami’ar Tarayya ta Gusau —Gwamnati

Dalibai 35 ’yan ta’adda suka sace a Jami’ar Tarayya ta Gusau —Gwamnati

’Yan bindiga sun kutsa gidajen kwanan dalibai suka yi awon gaba da daliban da ke ciki a Jami’ar Tarayya ta Gusau ...

Kotu ta tabbatar da zaben Gwamna Mutfwang na Filato

Kotu ta tabbatar da zaben Gwamna Mutfwang na Filato

Kotun ta kori karar da Jam’iyyar APC ta shigar na kalubalantar nasarar Gwamna Mutfwang a zaben da aka gudanar ranar 18 ga Maris, 2023. ...