Headlines

Jama’ar gari sun kashe ’yan ta’adda 21 a Kebbi

Jama’ar gari sun kashe ’yan ta’adda 21 a Kebbi

’Yan bindiga 21 sun sheka lahira bayan jama’ar gari da ’yan banga sun yi musu kwanton ɓauna a yankin Danko Wasagu na Jiajr Kebbi. ...

’Yan sanda sun cafke ’yan bindiga ɗauke da makamin roka a Yobe

’Yan sanda sun cafke ’yan bindiga ɗauke da makamin roka a Yobe

Masu yi wa ’yan bindiga safarar makaman roka sun shiga hannun ’yan sanda a Yobe ...

Ilimi da jarabawar kammala sakandare sun zama kyauta a Kogi —Bello

Ilimi da jarabawar kammala sakandare sun zama kyauta a Kogi —Bello

Gwamnatin jihar za ta biya wa dalibanta kudin jarawar WAEC, NECO da JAMB ...

NAJERIYA A YAU: Wane Mataki Za A Ɗauka Kan Cin Zarafi Da Kisan ’Yan Jarida?

NAJERIYA A YAU: Wane Mataki Za A Ɗauka Kan Cin Zarafi Da Kisan ’Yan Jarida?

Jami’an tsaro na yawan yi wa ’yan jarida kisan gilla ko cin zarafinsu, da nufin hana su daukar rahoto ...

Ba za a yi facaka ba yayin bikin samun ’yancin kai na bana – Gwamnati

Ba za a yi facaka ba yayin bikin samun ’yancin kai na bana – Gwamnati

Gwamnati ta ce hatta taron da aka saba yi a Eagle Square, bana babu ...