An rufe makarantu 400 saboda rashin tsaro a Neja
Gwamnatin Tarayya ta ce kananan yara 11,00 sun daina zuwa makranta saboda rashin tsaro da ya sa aka rufe makaranu 400 a Jihar Neja ...
Gwamnatin Tarayya ta ce kananan yara 11,00 sun daina zuwa makranta saboda rashin tsaro da ya sa aka rufe makaranu 400 a Jihar Neja ...
Gwamnatin Tinubu ta biya tallafin mai na N169.4bn a watan Agusta, duk da tabbacin da ya bayar cewa biyan tallafin ya zama tarihi ...
Shugaba Felix Tshisekedi na Dimokuradiyyar Congo ya ba da umarnin ficewar dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya daga kasarsa ...
’Yan sanda sun tsare wani kwandasta kan zargin yi wa wata ’yar shekara 15 fyade a cikin mota. ...
Bazoum ya maka sojojin da suka yi masa juyin mulki a Kotun ECOWAS kan tsare shi da iyalinsa da suka yi ba bisa ka’ida ba ...