Headlines

Soke zaben Abba: ’Yan kasuwa na rufe shaguna saboda fargabar rikici

Soke zaben Abba: ’Yan kasuwa na rufe shaguna saboda fargabar rikici

Soke nasarar Abba Kabir Yusuf da kotu ta yi a matsayin Gwamnan Jihar Kano ke da wuya, ’yan kasuwa suka fara rufe shaguna suna tafiya gida ...

Nasiru Gawuna ne ya ci zaɓen Gwamnan Kano -Kotu

Nasiru Gawuna ne ya ci zaɓen Gwamnan Kano -Kotu

Kotun ta soke ƙuri’u 165,663 daga cikin na Abba, kuma ta umarci Hukumar INEC ta janye shaidar nasarar da ta miƙa masa. ...

An tsare dan hambararren shugaban Gabon kan cin amanar kasa

An tsare dan hambararren shugaban Gabon kan cin amanar kasa

An tsare dan shugaban kasar da wasu kan zargin cin amanar kasa. ...

EU za ta ba wa mata da yara tallafin N116bn a Afghanistan

EU za ta ba wa mata da yara tallafin N116bn a Afghanistan

EU za ta ba da kudin ne bayan da ta samu tabbaci daga Taliban cewa mata da kananan yara za su amfana ...

Zaben Gwamnan Bauchi: Bala Mohammed ya kayar da Marshal Sadique a kotu

Zaben Gwamnan Bauchi: Bala Mohammed ya kayar da Marshal Sadique a kotu

Kotu ta kori karar Air Marshal Sadique Abubakar saboda rashin kawo hujjojin da ke tabbatar da zarginsa na cewa an murde masa zaben ...