Headlines

’Yan sanda sun cafke jami’in DSS na bogi a Jigawa

’Yan sanda sun cafke jami’in DSS na bogi a Jigawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wani matashi dan shekara 27 da ke yin sojan gona a matsayin jami’in tsaro na DSS ...

Kotu ta kori bukatar INEC, NNPP da Abba na korar karar APC

Kotu ta kori bukatar INEC, NNPP da Abba na korar karar APC

Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa.  ...

Kotu ta kori karar APC kan haramcin takarar Abba

Kotu ta kori karar APC kan haramcin takarar Abba

Alkalan suna karanta hukuncin ne daga wani wuri, lauyoyin bangarorin da ke shari’ar kuma suna zaune a cikin kotun suna kallon su ta majigi ...

Ta intanet za a yanke hukuncin Zaben Gwamnan Kano

Ta intanet za a yanke hukuncin Zaben Gwamnan Kano

Jamia’n tsaro sun ce ba su san inda alkalan kotun suke ba, kuma da alama ba za su halarci zaman da kansu ba ...

An hana ’yan jarida daukar hoto a kotun da za a yanke hukuncin zaben Gwamnan Kano

An hana ’yan jarida daukar hoto a kotun da za a yanke hukuncin zaben Gwamnan Kano

Jami’an ’yan sanda sun hana wasu ’yan jarida shiga kotun da za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan Jihar Kano. ...