Headlines

Masarautar Katsina ta tuɓe rawanin Hakimin Kuraye kan ɗaurin auren mai HIV

Masarautar Katsina ta tuɓe rawanin Hakimin Kuraye kan ɗaurin auren mai HIV

Masarautar Katsina ta tube rawanin Sarkin Kuraye Abubakar Abdullahi Ahmadu kan daurin auren mai ɗauke cutar HIV ...

Duk masu amfani da Twitter za su fara biyan kuɗin wata —Musk

Duk masu amfani da Twitter za su fara biyan kuɗin wata —Musk

Elon Musk ya sanar da shirin cazar duk masu amfani da kafar X kuɗin wata domin yaƙi da masu ƙin jinin Yahudawa ...

Za a soma Gasar Zakarun Turai lami babu Ronaldo da Messi

Za a soma Gasar Zakarun Turai lami babu Ronaldo da Messi

An yi hasashen cewar Manchester City ce za ta kara lashe kofin Champions League. ...

Ukraine ta harbo jiragen Rasha 27

Ukraine ta harbo jiragen Rasha 27

Gwamnatin Ukraine ta yi ikirarin kakkaɓo jirage marasa matuƙa guda 27 daga suka kawo mata hari daga Rasha ...

Dubban mutane sun tsere bayan hari a kauyuka 7 a Kebbi

Dubban mutane sun tsere bayan hari a kauyuka 7 a Kebbi

Dubban mutane sun tsere daga gidajensu bayan ’yan bindiga sun yi kisan gilla tare da ƙona gidaje da shaguna a wasu yankuna jihohin Kebbi da Sakkwato ...