Headlines

Dubban mutane sun tsere bayan hari a kauyuka 7 a Kebbi

Dubban mutane sun tsere bayan hari a kauyuka 7 a Kebbi

Dubban mutane sun tsere daga gidajensu bayan ’yan bindiga sun yi kisan gilla tare da ƙona gidaje da shaguna a wasu yankuna jihohin Kebbi da Sakkwato ...

An cafke likitoci 2 kan satar ƙodar mara lafiya a Jos

An cafke likitoci 2 kan satar ƙodar mara lafiya a Jos

An gano cewa Noah Kekere da ake zargi da sace ƙodar mara lafiya, likitan bogi ne ...

NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Gamsu Da Ministocin Da Ake Son Naɗa Musu?

NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Gamsu Da Ministocin Da Ake Son Naɗa Musu?

An karon farko an yi wa Ma’aikatar Matasa ministoci biyu a lokaci guda, kuma dukkansu ’yan kasa da shekara 35 ...

Tinubu na fifita Yarbawa da Kiristoci a naɗe-naɗensa — MURIC

Tinubu na fifita Yarbawa da Kiristoci a naɗe-naɗensa — MURIC

Mun yi matukar mamakin yadda Tinubu yake nada Kiristoci da Yarabawa a manyan mukamai. ...

Gwamnatin Tinubu na shirin kama ni — Hadimin Atiku

Gwamnatin Tinubu na shirin kama ni — Hadimin Atiku

Hadimin ta ce yana da sahihan bayanan da suke nuna ana shirin tsare shi. ...