Headlines

Birtaniya ta kara kudin bizar dalibai da masu yawon bude ido

Birtaniya ta kara kudin bizar dalibai da masu yawon bude ido

Hakan zai taimaka mana wajen samun karin kudin shiga. ...

Ƴan wasa 12 da ke takarar gwarzon FIFA na bana

Ƴan wasa 12 da ke takarar gwarzon FIFA na bana

Masana ƙwallon ƙafa ne suka zauna suka tantance zaratan ƴan ƙwallon. ...

Burkina Faso ta bai wa jami’in sojin Faransa wa’adin ficewa daga kasar

Burkina Faso ta bai wa jami’in sojin Faransa wa’adin ficewa daga kasar

Burkina Faso ta kori jami’in da ke kula da huldar ayyukan soji a ofishin jakadancin kasar Faransa daga Ouagadougou. ...

Mai A-Daidaita-Sahu ya mayar da N15m da fasinja ya manta a babur dinsa

Mai A-Daidaita-Sahu ya mayar da N15m da fasinja ya manta a babur dinsa

Naira miliyan 15 din da aka manta sun hada da Naira miliyan 2.9 da kuma miliyan 10.13 na kudin CFA. ...

Wanda ya kashe jaririyarsa mai kwana 1 ya shiga hannu a Kano

Wanda ya kashe jaririyarsa mai kwana 1 ya shiga hannu a Kano

Hisbah a Jihar Kano ta cafke magidancin da ya kashe jaririyar da matarsa haifa saboda ba ya son ’ya mace ...