Headlines

’Yan bindiga sun sace mutane, sun kashe wasu 2 a Sakkwato

’Yan bindiga sun sace mutane, sun kashe wasu 2 a Sakkwato

’Yan bindiga sun sace mutane da dama a kauyen Tsululu kan hanyarsu ta zuwa Sakkwato daga Sabon Birni a Jihar Sakkwato bayan sun harbe direban motar ha ...

Lakurawa sun tsere bayan sojoji sun ragargaje su a Kebbi

Lakurawa sun tsere bayan sojoji sun ragargaje su a Kebbi

Mayaƙan Lakurawa sun arce daga yankin Jihar Kebbi bayan sojoji sun yi musu luguden wuta. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga

Yaɗuwar lalurar cutar suga a tsakanin mutanen da iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen ƙaruwarta. ...

’Yan bindiga sun lalata tashar wutar lantarkin da ake ginawa a Kogi

’Yan bindiga sun lalata tashar wutar lantarkin da ake ginawa a Kogi

Hukumar Dakon Wutar Lantarki ta Najeriya TCN ta sanar da cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari wata ƙaramar tashar dakon wutar lantarki da ake ginawa ma ...

Trump ya bai wa Elon Musk muƙami a Gwamnatin Amurka

Trump ya bai wa Elon Musk muƙami a Gwamnatin Amurka

Zaɓaɓɓen Shugaban Amurka, Donald Trump, ya naɗa Elon Musk a matsayin shugaban sabuwar ma’aikatar inganta ayyukan gwamnati. Kwamatin yaƙin neman zaɓen ...