Headlines

Dokar haramta wa dalibai sanya nikabi a Masar ta janyo ce-ce-kuce

Dokar haramta wa dalibai sanya nikabi a Masar ta janyo ce-ce-kuce

Gwamnatin kasar Masar ta dage kan cewa haramta wa dalibai Musulmi sanya nikabi wata hanya ce ta rage tsattsauran ra’ayin addinin Islama ...

Faransa ta roki Morocco kan ta karbi tallafin da ta ke so ta ba ta

Faransa ta roki Morocco kan ta karbi tallafin da ta ke so ta ba ta

Gwamnatin Faransa ta roki kasar Morocco kan ta daure ta karbi tallafin da take yunkurin bata, a dai-dai lokacin da adadin mamata sakamakon girgizar ka ...

’Yan Najeriya 936 sun rasu a hatsarin kwalekwale a shekara 3

’Yan Najeriya 936 sun rasu a hatsarin kwalekwale a shekara 3

A cikin kasa a mako biyu an samu hatsarin kwalekwale uku; samana sun bayyana dalilai da kuma mafita ga wannan matsalar ...

Majalisar Kano ta dakatar da Shugaban Hukumar Gwale kan sayar da filaye

Majalisar Kano ta dakatar da Shugaban Hukumar Gwale kan sayar da filaye

Majalisar Kano ta dakatar da Khalid Ishaq Diso kan zargin sayar da filayen karamar hukumar da kuma watsi da kansiloli ...

Yaron mota ya fado daga saman tirela tana cikin gudu a Legas

Yaron mota ya fado daga saman tirela tana cikin gudu a Legas

Wani yaron mota da ba gano ko wane ne ba ya rasu bayan da ya fado daga saman babbar motar uban gidansa a yayin da take cikin tafiya a Legas. ...