Headlines

Boko Haram ta kashe Janar din soja a Borno

Boko Haram ta kashe Janar din soja a Borno

Birgediya Janar O. O. Braimah, wanda shi ne Kwamandan Rundunar Soji da ke Benisheikh ya gamu da ajalinsa ne bayan harin da kungiyar ta kai a cikin tsa ...

An kashe uwa da ’ya’yanta uku a Benuwe

An kashe uwa da ’ya’yanta uku a Benuwe

Mazauna yankin sun bayyana cewa, iyalin suna barci ne lokacin da maharan suka far musu a gidansu. ...

Rikicin Shugabancin Jam’iyyar ADC ya kara kamari

Rikicin Shugabancin Jam’iyyar ADC ya kara kamari

Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’yyar, Nafiu Bala Gombe ne ya jagoranci zanga-zangar, tare da dan Majalisar Wakilai daga Jihar Kogi, Leke Abejide, ...

Katsina za ta yi wa mutum 2,000 auren gata

Katsina za ta yi wa mutum 2,000 auren gata

Idan komai ya tafi daidai, za a gudanar da auren gatan na farko a Jihar Katsina a ranar 25 ga Afrilu, 2026. ...

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda da mutanen gari a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda da mutanen gari a Zamfara

‘Yan sanda sun yi artabu da maharan inda su ma suka yi nasarar kashe 11 daga cikinsu. ...