Headlines

An gano kyankyaso a hanjin matashi

An gano kyankyaso a hanjin matashi

Bayan gano ƙwaron mai rai a cikin majiyyacin, rukunin likitocin sun yanke shawarar cire shi ta hanyar amfani da na’urar endoscope. ...

Abba ya roƙi likitocin Kano su jingine barazanar yajin aiki

Abba ya roƙi likitocin Kano su jingine barazanar yajin aiki

Abba ya ce “saɓani tsakanin mutum biyu” bai kamata ya haifar da matsalar jinƙai ba. ...

Muna rayuwa da wake da garri na kwanaki 68 a gidan yarin Kuje – Masu zanga-zanga

Muna rayuwa da wake da garri na kwanaki 68 a gidan yarin Kuje – Masu zanga-zanga

“Mun shafe kwanaki 18 a FCID bayan haka, aka kaimu gidan yarin Kuje. Mun yi kwanaki 68 a gidan yari. Ya kasance mummunan wurin zama kuma ciyarwar da a ...

NSCDC ta horas da jami’an tsaro masu zaman kansu domin inganta tsaro a Gombe

NSCDC ta horas da jami’an tsaro masu zaman kansu domin inganta tsaro a Gombe

An tunatar da sabbin ma’aikatan tsaron cewa, fannin tsaro na masu zaman kansu na buƙatar jarumta da amana.. ...

Ruftawar rami ta kashe masu haƙar ma’adanai 22 a Adamawa da Taraba

Ruftawar rami ta kashe masu haƙar ma’adanai 22 a Adamawa da Taraba

Dukkan masu haƙar ma’adinai 22 da suka maƙale a cikin ramin ana kyautata zaton sun mutu, wani yanki da ake kira Buffa zone a Gashaka ...