Headlines

Kotu ta sake soke nasarar wani dan majalisar NNPP daga Kano

Kotu ta sake soke nasarar wani dan majalisar NNPP daga Kano

Kotun ta ayyana Musa Iliyasu Kwankwaso na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya yi nasara. ...

Tinubu zai zarce Dubai daga India

Tinubu zai zarce Dubai daga India

A watan Oktobar bara aka dakatar da bai wa ’yan Najeriya bizar Dubai. ...

Hatsarin kwale-kwale ya kashe mutum 15 a Adamawa

Hatsarin kwale-kwale ya kashe mutum 15 a Adamawa

An kuɓutar da mutum bakwai yayin da ake ci gaba da neman bakwai. ...

Likitan da ake zargi da yanke ƙodar mara lafiya ya koma ‘mahaukaci’ a ofishin ’yan sanda

Likitan da ake zargi da yanke ƙodar mara lafiya ya koma ‘mahaukaci’ a ofishin ’yan sanda

Yanzu haka an garzaya da shi Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos ...

Mutanen da suka rasu a girgizar kasar Maroko sun haura 2,000

Mutanen da suka rasu a girgizar kasar Maroko sun haura 2,000

Wannan ce girgiza mafi muni a tarihin kasar ...