Headlines

Miji ya kashe matarsa saboda abinci

Miji ya kashe matarsa saboda abinci

’Yan sanda sun cafke wani magidanci da ake zargi ya kashe mai dakinsa saboda sabanin da suka samu a kan abinci a Jihar Edo.  ...

An kama masu ‘yunkurin juyin mulki’ a Burkina Faso

An kama masu ‘yunkurin juyin mulki’ a Burkina Faso

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta sanar da kame wasu sojoji kan yunkurin kifar da gwamnatin kyaftin Ibrahim Traore. ...

Jagoran yaki da zaluncin turawa a Afirka ta Kudu ya rasu

Jagoran yaki da zaluncin turawa a Afirka ta Kudu ya rasu

Shugaba a kabilar Zulu kuma jagoran yaki da wariyar launin fata a kasar Afirka ta Kudu, Mangosuthu Buthelezi, ya rasu yana da shekaru 95. ...

Akalla mutum 820 sun rasu a girgizar kasa a Morocco

Akalla mutum 820 sun rasu a girgizar kasa a Morocco

Kasashen duniya na mika sakon jajensu ga al’ummar kasar Morocco kan girgizar kasa da ta hallaka daruruwan mutane ...

’Yan kungiyar asiri sun fille kan DPO a Ribas

’Yan kungiyar asiri sun fille kan DPO a Ribas

Wasu ’yan kungiyar asiri sun fille kan wani Babban DPO a Karamar Hukumar Ahoada ta Jihar Ribas. ...