Headlines

An haramta kilisa da hawan angonci ba tare da izini ba a Kano

An haramta kilisa da hawan angonci ba tare da izini ba a Kano

Har kashe-kashe ana samu saboda fadan da ake tayarwa a wuraren. ...

Shinkafa ta yi tsadar da ba a taɓa gani ba cikin shekara 15 a duniya — FOA

Shinkafa ta yi tsadar da ba a taɓa gani ba cikin shekara 15 a duniya — FOA

FAO ya ce hakan ba ya rasa nasaba da haramta fitar da shinkafar da Indiya ta yi. ...

Uwa ta ƙona ɗanta da ruwan zafi kan zargin neman mata

Uwa ta ƙona ɗanta da ruwan zafi kan zargin neman mata

Wannan abu mai kamar almara ya ba wa mazauna garin mamaki matuka ...

Matashi ya kashe mahaifinsa da tabarya a Ribas

Matashi ya kashe mahaifinsa da tabarya a Ribas

Wani matashi ya kashe mahaifinsa ta hanyar bugun sa da tabarya a kai a Karamar Hukumar Obio Akpo ta Jihar Ribas. ...

An yanke wa mai kamfanin Crypto daurin shekara 11,196 a Turkiyya

An yanke wa mai kamfanin Crypto daurin shekara 11,196 a Turkiyya

Kotu ta yanke wa shugaban kamfanin kudin Crypto na Thodex hukuncin daurin shekaru 11,196, ...