Headlines

Yadda sojoji suka kashe ’yan ta’adda 817, suka ceto mutum 720 a wata 3

Yadda sojoji suka kashe ’yan ta’adda 817, suka ceto mutum 720 a wata 3

Sojoji sun kwato makamai 3,269, bayan sun cafke mutum 1,326 ...

Ruftawar kasa ta kashe mutum 30, an sace wasu 19 a Abuja

Ruftawar kasa ta kashe mutum 30, an sace wasu 19 a Abuja

Mutum 30 sun mutu a sakamakon ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai, wasu mutum 19 kuma an yi garkuwa da su a Babban Birnin Tarayya Abuja ...

Kotun Kolin Faransa ta goyi bayan hana dalibai mata sanya abaya

Kotun Kolin Faransa ta goyi bayan hana dalibai mata sanya abaya

Dokar gwamnatin Faransa ta haramta wa mata Musulmi sanya hijabi ko abaya a manyan makarantu  ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Bambanta Sheikh Giro Argungu Da Sauran Malamai

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Bambanta Sheikh Giro Argungu Da Sauran Malamai

Rasuwar Sheikh Giro Argungu ta ruda mutane da dama a Najeriya da kuma  makwabta. ...

Za a yi kiɗan ƙwarya da na shantu yayin auren zawarawa a Kano – Daurawa

Za a yi kiɗan ƙwarya da na shantu yayin auren zawarawa a Kano – Daurawa

Sai dai ya ce ba za a bar mutane su shiga wajen shagalin da waya ba ...