Headlines

IPMAN ta buƙaci matatar Dangote ta rage farashin man fetur

IPMAN ta buƙaci matatar Dangote ta rage farashin man fetur

Ƙungiyar ta bayyana cewa farashin dakon man daga ƙasashen waje ya sauka zuwa Naira 900.28 kan kowace lita. ...

Abba ya bai wa Sani Danja muƙamin mai ba shi shawara

Abba ya bai wa Sani Danja muƙamin mai ba shi shawara

Danga ya shiga jerin waɗanda suka rabauta da sabbin muƙamai a gwamnatin Abba. ...

An yanke wa ’yan ta’adda 200 hukuncin kisa da ɗaurin rai-da-rai

An yanke wa ’yan ta’adda 200 hukuncin kisa da ɗaurin rai-da-rai

An yanke wa ’yan ta’adda da masu ɗaukar nauyinsu sama da 200 hukuncin kisa da ɗaurin rai-da-rai a cibiyar da ake tsare da su a Nijeriya ...

Mutane 20 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Kogin Binuwai

Mutane 20 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Kogin Binuwai

Ana fargabar mutane akalla 20 sun rasu a wani hatsarin kwalekwale a Kogin Binuwai a ranar Asabar. ...

ECOWAS ta shiga taro bayan ficewar Nijar, Mali da B/Faso

ECOWAS ta shiga taro bayan ficewar Nijar, Mali da B/Faso

Shugaban Kasar Boka Bola Tinubu yana jagorantar taron shugabannin Kungiyar Rainon Tattalin Arziƙin Yammacin Afirka a halin yanzu. ...