Headlines

Kotu ta kori bukatar soke zaben Tinubu da Shettima

Kotu ta kori bukatar soke zaben Tinubu da Shettima

Kotun ta kori karar da Jam’iyyar APM ta shigar na neman soke halascin zaben Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima a zaben 2023. ...

‘Yan ta’adda sun hallaka sojojin Burkina Faso 53

‘Yan ta’adda sun hallaka sojojin Burkina Faso 53

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta ce sojojinta 17 da wasu jami’an sa-kai 36 sun rasu a wata gagarumar arangama tsakaninsu da ‘yan ta’adda ...

Kungiyar Tsakiyar Afrika ta kori Gabon daga cikin mambobinta

Kungiyar Tsakiyar Afrika ta kori Gabon daga cikin mambobinta

Kungiyar Kasashen Tsakiyar Afrika ECCAS, ta dakatar Gabon daga cikin mambobinta, mako guda bayan juyin mulkin soji a kasar.  ...

Muhimman ayyuka 10 da Abba ya yi a kwana 100 a Kano

Muhimman ayyuka 10 da Abba ya yi a kwana 100 a Kano

Aminiya ta yi dauraya dangane da wasu muhimman ayyukan da Abba Gida-Gida ya yi cikin kwana 100 a Kano. ...

Sauye-sauyen da Tinubu ya yi wa fannin tsaro a kwana 100

Sauye-sauyen da Tinubu ya yi wa fannin tsaro a kwana 100

Tsaro ne zai zama babban ƙudirin wannan gwamnatin. ...