Tsadar fetur: Dangote da ’yan kasuwa sun sake sa zare
Ɗangote ya ce a yanzu haka matatarsa na da man da zai ishi Nijeriya na kwana 12, amma ’yan kasuwa na kuka da cewa farashinsa ya yi tsada. ...
Ɗangote ya ce a yanzu haka matatarsa na da man da zai ishi Nijeriya na kwana 12, amma ’yan kasuwa na kuka da cewa farashinsa ya yi tsada. ...
’Yan bindiga sun sako likitar nan da suka sace a Jihar Kaduna, Dokta Ganiyat Poopola, bayan ta shafe wata 10 a hannunsu ...
Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa. Aiki yana ingnatuwa ne dai ...
’Yan Najeriya sun zargin IMF da tilasta wa Shugaba Tinubu janye tallafin man fetur. ...
Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede zai ci gaba da riƙe muƙamin zuwa dawowar Lagbaja. ...