Headlines

Kotu ta tsare matar aure kan zargin kashe jaririn mijinta

Kotu ta tsare matar aure kan zargin kashe jaririn mijinta

Ana zargin matar da kashe ɗan mijinta mai kwanaki uku da haihuwa ta hanyar guba. ...

Gwamnatin Filato ta kara sassauta dokar hana fita a Jos

Gwamnatin Filato ta kara sassauta dokar hana fita a Jos

Daga yanzu dokar ta tashi daga qarfe 7 na safe zuwa karfe 3 na yamma, ta koma karfe 6 na safe zuwa karfe 6 na yamma. ...

Iran da Amurka sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta

Iran da Amurka sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta

Hakan na zuwa ne bayan Amurka ta amince da wasu ƙa’idoji 10 da Iran ta gindaya a matsayin sharaɗinta ...

Shinkafa da taliya ba za su sa ka ci zaɓen 2027 ba —Atiku ga Tinubu 

Shinkafa da taliya ba za su sa ka ci zaɓen 2027 ba —Atiku ga Tinubu 

Atiku ya ce tsarewar da ake yi wa ’yan adawa na nuna amfani da ƙarfin gwamnati wajen tsoratar da su da kuma daƙile muryarsu.   ...

DAGA LARABA: Yadda sunayen zamani ke neman kawar da na Hausawa

DAGA LARABA: Yadda sunayen zamani ke neman kawar da na Hausawa

Sunaye irin su Talle da Danliti da Hausawa ke amfani da su a da can baya na neman bacewa, yayin da sunayen zamani ke neman maye gurbinsu. Ko wadanne d ...