Headlines

Ba za mu janye dokar hana dalibai mata sanya abaya a makarantu ba — Faransa

Ba za mu janye dokar hana dalibai mata sanya abaya a makarantu ba — Faransa

Makarantun kasarmu babu ruwansu da addini. ...

’Yan bindiga sun harbe mutum 5 a wani masallaci a Kaduna

’Yan bindiga sun harbe mutum 5 a wani masallaci a Kaduna

An kai daya daga cikin wadanda aka harba Asibitin Koyarwa na Aminu Kano. ...

KAROTA ta kama jabun magunguna na Naira miliyan 50

KAROTA ta kama jabun magunguna na Naira miliyan 50

Mun samu nasarar cafke jabun magungunan ne a kan titin Murtala Mohammed da ke birnin Kano. ...

ICPC ta shiga binciken badaƙalar sayar da guraben aiki

ICPC ta shiga binciken badaƙalar sayar da guraben aiki

Ana zargin mambobin kwamitin da tatsar kuɗi daga shugabannin ma’aikatu. ...

Cire Tallafi: An yi wa ma’aikatan Gombe karin albashi 

Cire Tallafi: An yi wa ma’aikatan Gombe karin albashi 

Gwamnatin Gombe ta yi wa ma’aikatanta da na kananan hukumomi karin N10,000 a kan albashinsu, saboda rage musu raadadin cire tallafin mai ...