Barayin da suka cinna wa Kasuwar Gombe wuta sun shiga hannu
Wasu mutum hudu da ake zargi da kona shagunan teloli 10 bayan sun yi sata a tsohuwar Kasuwar Gombe sun shiga hannun ’yan sanda. ...
Wasu mutum hudu da ake zargi da kona shagunan teloli 10 bayan sun yi sata a tsohuwar Kasuwar Gombe sun shiga hannun ’yan sanda. ...
‘Rayuwarmu fa tana cikin kunci’ ‘Lokacin kamfe ne kawai aka san inda muke’ ...
Gwamnatin Jihar Neja ta ba da hutun kwanaki uku domin rabon kayan tallafi da Tinubu ya bayar ...
Masu makarantun kudi a Kano sun ce hana karin kudin makaranta da gwamnatin jihar ta yi tamkar yi musu shaken mutuwa ne. ...
Za a yi a taron G20 na wannan shekara a ranakun 9 da 10 ga watan Satumba a Indiya. ...