Headlines

Yadda UEFA ta fitar da jadawalin Gasar Zakarun Turai ta bana

Yadda UEFA ta fitar da jadawalin Gasar Zakarun Turai ta bana

Rabon Newcastle United da haskawa a Gasar Zakarun Turai tun kakar wasa ta 2002/2003. ...

NLC za ta shiga yajin aiki kan janye tallafin mai

NLC za ta shiga yajin aiki kan janye tallafin mai

Kungiyar Kwadago ta Najeriya za ta shiga sabon yajin aiki kan janye tallafin man fetur da ya jefa ’yan Najeria cikin kuncin rayuwa. ...

Kagame na Rwanda ya yiwa manyan sojojin kasar 83 ritayar dole

Kagame na Rwanda ya yiwa manyan sojojin kasar 83 ritayar dole

Sa’o’i kalilan bayan juyin mulkin soji a Gabon, shugaba Paul Kagame na Rwanda ya tilasta ritaya ga wasu manyan hafsoshin sojin kasarsa. ...

Mata A Yau: Mai gabatarwa ta magantu kan batun gaishe da miji

Mata A Yau: Mai gabatarwa ta magantu kan batun gaishe da miji

Binta Suleiman ta bayyana wanda ke gaida wani tsakanin miji da mata a gidansu ...

Zamfarawa sun yi garkuwa da iyalan ’yan bindiga

Zamfarawa sun yi garkuwa da iyalan ’yan bindiga

Jama’ar gari sun yi garkuwa da matan wasu ’yan bindiga bayan mazajen matan sun sace wasu manoma a Jihar Zamfara. ...