Headlines

Gabon: Janar Brice Nguema zai karɓi rantsuwa a Kotun Koli

Gabon: Janar Brice Nguema zai karɓi rantsuwa a Kotun Koli

Ƙungiyar ƙasashen Afirka ta dakatar da Gabon saboda juyin mulki da sojoji suka yi wa Shugaba Ali Bongo ...

Sojin Nijar za su iya mika mulki cikin watanni 9 —Tinubu

Sojin Nijar za su iya mika mulki cikin watanni 9 —Tinubu

Tinubu ya ce juyin mulkin da aka yi a Nijar shi ya bude kofar wanda ya faru a kasar Gabon. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Bawali A Waje Ke Yada Cututtuka

NAJERIYA A YAU: Yadda Bawali A Waje Ke Yada Cututtuka

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a gefen titi, ko wuraren shakatawa. Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyow ...

Bankuna sun kori ma’ikata 110 saboda badakalar biliyan 182

Bankuna sun kori ma’ikata 110 saboda badakalar biliyan 182

An aikata almundahanar ce a tsakanin shekaru biyu ...

Za a rufe filin jirgin saman Legas daga ranar 1 ga watan Oktoba

Za a rufe filin jirgin saman Legas daga ranar 1 ga watan Oktoba

Za a rufe shi ne domin yi wasu gyare-gyare ...