Headlines

Jami’an NDLEA sun kashe ɗalibin sakandire a Filato

Jami’an NDLEA sun kashe ɗalibin sakandire a Filato

An gargaɗi matasan yankin da su kaucewa ɗaukar doka a hannu har zuwa lokacin da shari’a za ta yi aiki a kan lamarin. ...

‘Yan Siyasa: Dole ne a daina sayen ƙuri’u – Abdulsalami

‘Yan Siyasa: Dole ne a daina sayen ƙuri’u – Abdulsalami

Abdulsalami ya buƙaci ‘yan takarar gwamna da su amince da sakamakon zaɓen matuƙar an yi zaɓe cikin gaskiya ...

‘Yan Nijeriya miliyan 33 na iya fuskantar ƙarancin abinci a shekarar 2025 – Rahoto

‘Yan Nijeriya miliyan 33 na iya fuskantar ƙarancin abinci a shekarar 2025 – Rahoto

Daga cikinsu, miliyan 3.8 na zaune a jihohin Arewa maso Gabas – adadin da aka yi hasashen zai haura miliyan 5 nan da shekara ta 2025. ...

Rashin Lantarki: An lalata tiransifoma 80 cikin kwanaki 10 —  JED

Rashin Lantarki: An lalata tiransifoma 80 cikin kwanaki 10 —  JED

An sace manya-manyan wayoyin wutar masu rarraba wutar lantarkin ga unguwanni a tsawon lokacin daukewar wutar, jihar Filato ta fi shafar matsalar. ...

Za a soma tiyatar haihuwa kyauta a Najeriya — Ministan Lafiya

Za a soma tiyatar haihuwa kyauta a Najeriya — Ministan Lafiya

Wannan muhimmin mataki ne da zai taimaka wajen rage yawan mace-macen mata a lokacin haihuwa. ...