Headlines

‘Dan daba’ ya lakada wa dan jarida duka a cikin gidan gwamnatin Adamawa

‘Dan daba’ ya lakada wa dan jarida duka a cikin gidan gwamnatin Adamawa

Dama sau biyu dan dabar na yin barazanar yin maganin dan jaridar ...

Cin Zarafin Shehunnai: Mai Dubun Isa ya janye kalamansa

Cin Zarafin Shehunnai: Mai Dubun Isa ya janye kalamansa

Mawaƙi Malam Usman Mai Dubun Isa da ake tuhuma da cin zarafin Sheikh Tijjani Usman Zangon Barebari da Sheikh Ibrahim Inyass ya janye kalamansa. Mai Du ...

Keyamo ya soke jinginar da filayen jiragen saman da gwamnatin Buhari ta yi

Keyamo ya soke jinginar da filayen jiragen saman da gwamnatin Buhari ta yi

Ya kuma dakatar da shirin kafa kamfanin jrage na Nigeria Air ...

Sojojin Nijar sun bukaci a fitar da jakadan Faransa ta karfin tsiya

Sojojin Nijar sun bukaci a fitar da jakadan Faransa ta karfin tsiya

Sun ce sun janye masa duk wasu abubuwa a matsayin jakada ...

Paul Biya ya sauya jami’an tsaron fadar shi bayan juyin mulkin Gabon

Paul Biya ya sauya jami’an tsaron fadar shi bayan juyin mulkin Gabon

Dai dai lokacin da juyin mulkin Soji ke ci gaba da bazuwa a kasashen Afrika, rahotanni daga Kamaru na cewa shugaban kasar Paul Biya ya yi garambawul g ...