Headlines

Kasashen Afirka da ke ƙarƙashin mulkin soji

Kasashen Afirka da ke ƙarƙashin mulkin soji

Kasashe 7 ne suka koma karkashi mulkin soji cikin shekaru uku a Afirka bayan nahiyar ta yi bakwana da juyin mulki, inda a wasu lokuta har da kisa ...

UNICEF ya naɗa Ali Nuhu gwarzon kare yara

UNICEF ya naɗa Ali Nuhu gwarzon kare yara

Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF ya naɗa jarumin Kannywood Ali Nuhu a matsayin gwarzon kare haƙƙin yara. Wakiliyar UNICEF a Najeriya, Ms ...

Mutanen da Gobara ta kashe a Afirka ta Kudu sun haura 70

Mutanen da Gobara ta kashe a Afirka ta Kudu sun haura 70

Mutum 64 ciki har da kananan yara sun mutu a gobarar da ta tashi a wani bene a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta Kudu a safiyar Alhamis. ...

Brice Nguema: Wane ne sabon shugaban mulkin sojin Gabon?

Brice Nguema: Wane ne sabon shugaban mulkin sojin Gabon?

Masu juyin mulkin Gabon sun bukaci kafofin yada labaran Faransa su dawo kasar bayan tsohuwar gwamnati ta kore su ...

NAJERIYA A YAU: Mece ce makomar Kwankwaso a siyasar Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Mece ce makomar Kwankwaso a siyasar Najeriya?

Batun dakatarwar da jam’iyyar NNPP ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaben 2023, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso na daya daga cikin batut ...