Babban layin lantarkin Arewa ya sake ɗaukewa
A halin yanzu yankuna a Arewacin Nijeriya suna cikin duhu, sakamakon lalacewar babban layin da ke kai lantarki zuwa yankin. ...
A halin yanzu yankuna a Arewacin Nijeriya suna cikin duhu, sakamakon lalacewar babban layin da ke kai lantarki zuwa yankin. ...
Matatar Ɗangote na shirin janye ƙarar da ta shigar na neman diyyar Naira biliyan 100 daga hukumar kula da kasuwancin man fetur (NMDPRA) da NNPC ...
Sun kashe matashiyar bayan karɓar sama da Naira miliyan ɗaya a hannun uban gidanta. ...
Iyalan Sarkin Zazzau marigayi Alhaji Shehu Idris sun bayyana jimaminsu kan rasuwar iyalansu uku cikin ɗan gajeren lokaci ...
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kan irin abubuwan da ya kamata ’yan Najeriya, musamman masu ababen hawa, su sani game da iskar ga ...