Headlines

Dan takarar Gwamnan Kano a PRP ya sake komawa APC

Dan takarar Gwamnan Kano a PRP ya sake komawa APC

Ya ce Ganduje ne ya bukaci ya dawo tsohuwar jam’iyyar tasa ...

AU ta kira taron gaggawa kan juyin mulkin Gabon

AU ta kira taron gaggawa kan juyin mulkin Gabon

A karon farko an Mista Bongo, wanda sojojin da suka yi wa juyin mulki ke tsare da shi da iyalansa ...

Juyin mulki 9 cikin shekaru 3 a Afirka

Juyin mulki 9 cikin shekaru 3 a Afirka

A shekara guda an yi juyin mulki uku; mutum guda ya jagoranci biyu wata 9 a Mali; a Burkina Faso sojoji sun yi wa juna juyin mulki cikin a wata tara. ...

An cafke mutun 6 kan lalata kananan yara a Kebbi

An cafke mutun 6 kan lalata kananan yara a Kebbi

Wasu mutum shida da ake zargi da lalata kananan yara sun shiga hannun jami’an tsaro a Jihar Kebbi. ...

Rusau: Wike ya markaɗe Kasuwar Dare a Abuja

Rusau: Wike ya markaɗe Kasuwar Dare a Abuja

Ministan Babban Birnin Tarayya Nyesom Wike ya rushe Kasuwar Dare da ke yankin Sabuwar Asokoro a Abuja. ...