Shettima zai wakilci Najeriya a taron CHOGM na 2024
Shugaba Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, ya wakilci Najeriya a taron kashashe rainon Ingila (CHOGM) na 2024. ...
Shugaba Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, ya wakilci Najeriya a taron kashashe rainon Ingila (CHOGM) na 2024. ...
Dan wasan gaban Nijeriya da kungiyar kwallom kafa ta Leverkusen, Victor Boniface ya yi hatsarin mota a ƙasar Jamus ...
A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin jeji. ...
“Waɗanda suka karɓi taliya da atamfofi don kawo wannan gwamnati suna jin zafinta fiye da kowa. ...
Kawo yanzu ba a san waɗanda suka kashe shugaban cibiyar ba. ...