Headlines

Za a soma tiyatar haihuwa kyauta a Najeriya — Ministan Lafiya

Za a soma tiyatar haihuwa kyauta a Najeriya — Ministan Lafiya

Wannan muhimmin mataki ne da zai taimaka wajen rage yawan mace-macen mata a lokacin haihuwa. ...

Kasafin 2025: Abba ya gabatar da N549bn ga Majalisa

Kasafin 2025: Abba ya gabatar da N549bn ga Majalisa

Gwamnan Kano ya ware wa fannin ilimi kaso mafi tsoka a kasafin 2025 ...

Yadda Mayaƙan Lukarawa suka addabe mu —Sakkwatawa

Yadda Mayaƙan Lukarawa suka addabe mu —Sakkwatawa

Mayaƙan Lakurawa suna ƙwatar zakka tare da dukan masu aske gemu da sauraron kaɗe-kaɗe a yankin Jihar Sakkwato, inda suke yaudarar matasa da kuɗi domin ...

Matar aure ta caka wa mijinta wuƙa har lahira

Matar aure ta caka wa mijinta wuƙa har lahira

Kotu ta tsare wata matar aure a gidan yari kan zargin soka wa mijinta wuƙa har lahira. ...

Mutum 71 ne suka mutu a hatsarin motoci a Gombe —FRSC

Mutum 71 ne suka mutu a hatsarin motoci a Gombe —FRSC

An yi alƙawarin ƙarfafa dokokin hanya tare da wayar da kan jama’a da kuma haɗin gwiwa tare da masu ruwa da tsaki don rage aukuwar haɗurra a faɗi ...